— Shaikh Abdujjabar Kabara (RA
_________________________________
AQIDAR AHLUL BAIT (A.S.) KENAN, NIMA AQIDATA KENAN, SAYYIDI ALI YA FI SAYYADINA ABUBAKAR DA UMAR (R.A.).
— Shaikh Abdujjabar Kabara (RA) a Tafsirin ranar Juma'a 14 ga Ramadan 1438.
___________
Yake cewa: "Ba wani Abu da na sani a hakkin Ma'aiki (s.a.w.a.) ka yi ya zama shirka.
Saboda ba Allah bane, Bawa ne daga Bayin Allah, kuma Shugaban bayi.
Mu ba mu San ko a hakkin Annabi (s.a.w.a.) Ana cewa da mutum Mushiriki ba.
Duk abin da mutum ya yi a hakkin Ma'aiki (s.a.w.a.) sunansa sabo, kololuwar abin da za ka yi idan ya fitar da kai Musulunci ace maka Murtaddi Amma ba a ce Mushriki ba.
Amma a hakkin Sayyadina Abubakar da Umar, Ibn Taimiyya ya nassanta, Ibn Hajar ya yi sharhi, cewa duk wanda ya ji a ransa Ali ya fi Abubakar, to Mushiriki ne shi, mulhidi ne, zindiki ne, Munafuki ne shi. Kawai ka ji Ali ya fi Abubakar.
"In ba haka ba ya zai samu damar ce musu Rafidai? .
In Ya isa ya kawo wajen da Sayyadina Zainul Abideen ya fadi kalma daya kan Sayyadina Abubakar (ta suka)? , Ai bai da ita.
Sai dai ya kakaba musu wannan tuhumar, Amma maganar fifita Sayyidi Ali kan su (Abubakar da Umar), wannan Akidar (Ahlulbaiti) ne! Kuma nima Akida ta kenan!!!.
Fin kuma ba na kusa ba, (ya musu) fintinkau! Haka nake.
Domin ni ina bayan nassi, Kuma wannan Shine abin da maganganun Annabi (S) suka nuna.
"Daga wannan maganganun ne da al'amuran (da suka faru) aka juya, Amma ba da nassi ba.
A Nassi Annabi (s.a.w.a.) ya nassanta daga shi sai Sayyidi Ali !!!, Ya nassanta wannan Mudlaqan!....."
Maza nemi Tafsirin Alkur'ani mai suna 'Jauful Fara' wanda Shaikh Abdujjabar Nasiru Kabara (RA) ke gabatarwa, ka ji hakikanin gaskiya da hujjojin da sai dai in za Ka wa Annabi (s.a.w.a.) tawaye bisa sani bisa ganganci!.

Tags:
Jawaban Malamai