Makon hadin kai anshiga Rana ta (2)daga fudiyya maraba

DAGA FUDIYYA MARABA RANA TA (2)

🇳🇬MA,ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE🇳🇬
✍BY SHARHABIL USMAN PANDOSS

ayau lahadi sha biyu ga watan rabiul auwal taron makon hadin kai yaci gaba da gudana a fudiyya maraba idan yan uwa basu mantaba a shekarun baya Ana shirya makon hadin kai ne a hussainiyya baqiyatullah Zaria kafin fir,aunan wanan zamanin wato buhari(l) yasa ayi abinda akayi

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post