KWANA SO KAYI MAKOTAKA DA MANZAN ALLAH (SAWW) A ALJANNAH ??
Ma'asumah Nigeria News Update
Ishaq Muh'd SuleimanYazo a ruwaya cewa duk wanda yake son yayi makotaka da manzan Allah (saww) a Ajannah, kuma a rusa zunubbansa, Farin cikinsa ya dawwama, sannan a karba Addu'o'insa, kuma a yalwata masa Arzikinsa, kuma a taimakeshi akan makiyansa, to ya rika karanta wannan salatin sau uka safe da yamma.
Ga salatin kamar haka:
: " ﺍﻟﻠﻬﻢَّ ﺻﻞّ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻓﻲ ﺍﻷﻭّﻟﻴﻦ ، ﻭﺻﻞّ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻓﻲ ﺍﻵﺧﺮﻳﻦ ، ﻭﺻﻞّ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻓﻲ ﺍﻟﻤﻸ ﺍﻷﻋﻠﻰ ، ﻭﺻﻞّ ﻋﻠﻰ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﺁﻝ ﻣﺤﻤﺪ ﻓﻲ ﺍﻟﻤﺮﺳﻠﻴﻦ . ﺍﻟﻠهم !ﺍﻋﻂ ﻣﺤﻤﺪﺍً ﺍﻟﻮﺳﻴﻠﺔ ﻭﺍﻟﺸﺮﻑ ﻭﺍﻟﻔﻀﻴﻠﺔ ﻭﺍﻟﺪﺭﺟﺔ ﺍﻟﻜﺒﻴﺮﺓ . ﺍﻟﻠﻬﻢ ..! ﺇﻧّﻲ ﺁﻣﻨﺖ ﺑﻤﺤﻤﺪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﻟﻢ ﺃﺭﻩ ، ﻓﻼ ﺗﺤﺮﻣﻨﻲ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﺭﺅﻳﺘﻪ ، ﻭﺍﺭﺯﻗﻨﻲ ﺻﺤﺒﺘﻪ ، ﻭﺗﻮﻓّﻨﻲ ﻋﻠﻰ ﻣﻠّﺘﻪ ، ﻭﺍﺳﻘﻨﻲ ﻣﻦ ﺣﻮﺿﻪ ﻣﺸﺮﺑﺎً ﺭﻭﻳّﺎً ﺳﺎﺋﻐﺎً ﻫﻨﻴﺌﺎً ﻻ ﺃﻇﻤﺄ ﺑﻌﺪﻩ ﺃﺑﺪﺍً ﺇﻧّﻚ ﻋﻠﻰ ﻛﻞّ ﺷﻲﺀ ﻗﺪﻳﺮ . ﺍﻟﻠﻬﻢ ..! ﻛﻤﺎ ﺁﻣﻨﺖ ﺑﻤﺤﻤﺪ ﻭﻟﻢ ﺃﺭﻩ ، ﻓﻌﺮّﻓﻨﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﺠﻨﺎﻥ ﻭﺟﻬﻪ . ﺍﻟﻠﻬﻢ ..! ﺑﻠّﻎ ﺭﻭﺡ ﻣﺤﻤﺪ (ﺹ ) ﻋﻨّﻲ ﺗﺤﻴّﺔ ﻛﺜﻴﺮﺓ ﻭ ﺳﻼﻣﺎً ." ..
Ga salatin da Hausa:
"Allahumma salli Ala muhammadin wa Ali muhammadin fil Awwalina.
Wa salli Ala muhammadin wa Ali muhammadin fil Akhirin.
Wa salli Ala muhammadin wa Ali muhammadin fil mala'il A'ala.
Wa salli Ala muhammadin wa Ali muhammadin fil mursalin.
Allahumma A'ad'i muhammadanil wasilata, wassharafa, wal fadilata, waddarajatal kabirata.
Allahumma Inni Amantu bi muhammadin wa Alihi wa lam Arahu, falaa tahrimni yaumal kiyamati Ru'uyatahu, War zuqnii suhbatahu, wa tawaffanii Ala millatihi, Wasqinii min Haudihi mashraban rawiyyan Sa'igan Hani'an laa Azma'u ba'adahu Abadan, innaka Alaa kulli shai'in Qadiir.
Allahumma kama Amantu bi muhammadin wa lam Arahu, fa Arrifnii fil jinani waj'hahu.
Allahumma Ballig ruha mahammadin sallallahu Alaihi wa Alihi Annii tahiyyatan kasiratan wa salaama".
Daga littafin: Mafatihul jinani na Abbasul Qummi (r.a)
Ishaq Muh'd Suleiman
Sokoto
Tags:
Ahkamul islam