@MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE @
-Ammar Ummar Udawa
Yau 8/10/2019 yayi Dai-dai da Ranar da El-rufa'i ya rusa Markaz din 'Yan Uwa dake Tudun Wada Kaduna.
Ta'addancin Gwamnan Kaduna El-rufa'i akan Markaz din Tudun Wada Ranar 8/10/2016 Azzalumi El-rufa'i yasa aka rusa Markaz din 'Yan Uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky dake Tudun Wada a cikin garin Kaduna.
'Yan Iskan Gari aka bawa Kwangilar Rusawa Kafin su Rusa sai da suka shiga Gidan Suka Sace Abubuwan Amfani Sannan suka Kunnawa Gidan Wuta daga baya suka karasa rushe Markaz din gaba daya.
Yau Shekaru uku kenan.
Tags:
Labaran Duniya

