!!! HALIN DA AL'UMMAN NIGERIA SUKE CIKI A YAU !!!
Daga- Sharhabil usman pandoss
Idan Jama'a Suke Sabawa Allah Matuka Kuma Suke Gujeewa Malaman Zamanin Su Sanan Suka Bar Karan Tarwan Gidan Manzan Allah Toh Allah (T) Zai Zarabasu Da Aguguwa Guda (3)
(A). Allah Zai Samu Azzaluman Shuwagabanni
1.Idan Kukayi Duba Zakuga A Wannan Kasan Kulun Ana Cikin Neman Mafita Idan Wannan Yaci Zabe Saiya Ya Saka Kasa Cikin Kunci Kamar Yadda Genanral Buhari Yasa Jama'ar Kasan Nan
2.Sannan Kowa Yana Zuwa Da Nashi Salon Ne Ta Yadda Talakawan Nigeria Bazasu Gane Maike Tafe Da Shi Ba Idan Suka Samun Wannan Daman Hawa Karagar Mulki Sai Su Manta Da Talakawan Da Suka Sha Rana Gun Zabar Su
3.Haka Kuma Manyan Kasan Nan Basuda Alkawari Ko Wani Dan Siyasa Dana Shi Alkawarin Yakee Zuwa Ga Jama' Idan Burinsu Ya Ciki Saisu Saba Wannan Alkawarin Kamar Basuyita Ba
4. Idan Kukayi Duba A Wannan Kasan Genaral Buhari Yayi Alkawarin Cire Al'Umman Nigria 🇳🇬 Ta Kuncin Talauci Sannan Dama Zaman Lapiya Shin Shima Ya Cika Alkawarin Ne
(B). Allah Zaisa Musu Rashin Albarka Cikin Dukiyar Su
1.Yanxu Idan Kuna Gani Za Kuga Da Masu Dukiya Dama Talakawa Suna Cikin Kishin Dukiya Sannan Musamman Masu Kudi Kullun Basuda Kaunciyar Hankali
2. Hakama Talakawa Dan Guzerin Da Suke Daukee Da Shi Baya Biya Musu Bukata
3. Haka Kuma Masu Kudi Kullun Suna Cikin Fargaban Dukiyar Su Zai Kare Sannan Suna Teenanin Idan Sukayi Kyauta Zasu Rabu Da Dukiyar Su
4. Sannan Kasuwacin Wannan Lokacin Ba Albarka Komai Bashida Daraja Hakan Ne Ya Kawo Rushewan Tattalin Arzekin Nigeria 🇳🇬 Dama Na Duniya Gaba Daya
(C). Allah Zai Cire Imani A Zukatan Jama'a
1.Yanzu Idan Kuna Gani Zakuga Ba Imani A Zukatan Jama'a Dan Kuwa Kowa Ya Daina Tausa Yawa Dan Uwan Sa Kuma Karshen Wannan Jama'ar Xasu Mutu Ba Imani Acikin Zuciyar Su Ba
2. Sannan Jubda Jinanen Bayin Allah Zai Ya Waita A Cikin Wannan Al'Umman
3. Idan Kuna Ganin Abeenda Kee Faruwa A Nigeria 🇳🇬 Abeenda Shugaban Kasa Muhammad Buhari Yakeewa Mabiya Shi'a A Nigeia 🇳🇬 Wannan Rashin Imani Ne Tsantsa A Zuciyarsa
4. Hakazalika A Nigeria 🇳🇬 Yanda Azzaluman Kasan Keewa Kirkiro Bala'i Dan A Kashe Talakawan Kasan Kamar BOKO HARAM Wannan Sharrin Gwanatin Nigeria 🇳🇬 Tsantsa..........
@07052320333

Tags:
Labaran Duniya