DA DUMIDUNINSA
Boko Haram Sun Bankawa Gidaje Da Dama Wuta A Garin Chibok
Rahotanni sun nuna cewa dandazon mayakan Boko Haram sun yi dirar mikiya a wani kauye da ake kira Mifa a karamar hukumar Chibok dake jihar Borno, inda suke ta kona gidaje.
Bincike ya nuna cewa 'yan ta'addan sun iso kauyen ne da misalin karfe takwas na daren yau Juma'a, inda isowar su ke da wuya suka soma bankawa gidaje wuta.

Tags:
Labaran Duniya