Shin kasan abunda ya faru a garin Shado kuwa???
@MA'SUMA NIGERIA NEWS UPDATE.
NO::::::::013
lallal abunda ya faru a garin SHADO a yau Asabar ko Ina ka waiga zakaga tutoci kawai ke filfilawa.
Mutanen garin Sun fito kwansu da karkata domin su nuna juyayinsu akan kisan da akayima jikan manzon Allah (s. a. w. w) wato sayyeedna Husaini (A. S) a filin karbala.
Mutane suna cewa garin babu 'yan shi'a sosai amma abun mamaki duba ka gani yanda suka futo suka karyata abunda mutanen gari suke fadi gameda rashin yawan su amma abun ba hakaba.
Duk da cewar mutanen gari suna ikirari akan an haramta (harkar muslinci) wai yan shi'a bazasu Kara fitowaba amma abunda ya faru Yau ya nuna masu cewa karya suke su Iya dakushe Kiran Malam zakzaky H a Nigeria.
Ba Iya muzahara suka tsayaba, sun garzaya makabarta Inda suka Ziyarci Wadan da suka rigamu gidan gaskiya.
Wanda ya jagoranci Ita muzaharar shine wakilin yan uwa Na garin Shado wato MALAM ABDULMUMINI ABUBAKAR.
Tare da masu temaka masa.
Addu'ar dazamuyi shine Allah ya Kara daukaka garin shadow da albarka da yawan mabiya Allama sayyeed zakzaky (h).
Tareda wakilinmu ::@Ammar Abubakar shadow
07/09/2019

Tags:
Munasabobi