Ayau Alhamis 12/9/2019 ne aka gudanar da jana'izar yan uwa
Almajiran Sayyid Zakzaky (H), wanda 'yan sanda suka kashe
su, a ranar talatan data gabata bayan sun fito Muzaharar
Ashura a garin bauchi, Sheikh Abdulhamid Bello shine ya
jagoranci yi musu sallah kamar yanda kuke gani cikin hotuna.
- Shahid Huzaifa Sunusi
- Shahid Huzaifa Adamu
- Shahid Hussaini Haruna
- Shahid Ahamad Shu'aibu
harbin da jami'an tsaron Buhari, sukayi masa a ciki Jim kadan kafin yayi Shahada
Aminci Allah ya tabbata a Gareku Randa aka haifeku da Ranar da aka kasheku da Ranar da za'a tasheku kuna Rayayyu.
Tags:
Munasabobi


