Sabuwar Hanyar Samun Kyautar Kudi Sama Da ₦20000 Daga (Opera News) .

Sabuwar Hanyar Samun Kyautar Kudi Sama Da ₦20000 Daga (Opera News)
.
Ina fatan duk kanku wadanda suka cike Round1 sunga kudinsu kuma sun cire domin a wannan rubutun nawa zanyi cikakken bayani akan Round3 da kuma cikakken bayani ga wadan da basuyi na farko ba (wato wadan da basu tavayi ba)
.
Idan har kasan baka tavayi ba kuma kanaso kayi kawai ka shiga wannan Link na kasa domin Download app
👎👎👎
https://www.datafilehost.com/d/2bb2d777

Note: dole sai wannan Opera News dinda na bada link dinsa zaiyi sbd kwana ki wasu da Yawa suna cewa basa ganin wajajen da nake bayani akai alhali kuma ba wacce na bada suka dauko ba
.
Bayan ka dauko ka bude ka shiga

*Me* daga nan ka duba +My Prize+ ka shiga

Sannan a kasa zaka ga inda akasa

--------> ENTER YOUR INVITE CODE

saika saka
👇👇👇👇👇👇👇
FFM4B5
Bayan ka saka ka danna
>>>> GET

anan take zasuyi maka
Congratulations
Wato kayi nasarar shiga daga cikin wadan da zasu samu kyautar kudi ranar 19 ga wannan watan wato ranar da akai Draw
.
Bayan nan zasu baka damar share zuwa Whatsapp, fcbk, insta, telegram
Da sauran su wanda hakan zaisa su qara maka kudi daga Na Yadda suke badawa ga wadan da suka saka wannan codes din
.
Sai kuma wadan da sukai na farkon ku sani Yanxu an shiga Round3 Yanxu bayan kun cike Wannan Puzzle din na (Shake phone) idan kanaso ka samu big prize wato ka samu kudade masu Yawa sosai ranar Draw Kamar Yadda kuke ganin sun ban 22k+ dole sai kayi invite wato ka riqa dan yin

Share zuwa fcbk,whatsapp, da sauran su

Sannan kuma wancan Gold codes din da suka baku na Round2 Yadaina aiki ku duba

Sabon saiku ci gaba da Invite
.
Note akwai hanyar da ake musu davara kamar Yadda nai nawa na farkon

Zaka iya zuwa ka samu wata wayar daban haka shima Phone number ko fcbk dinda ka hada ka bude na farkon karkai amfani da waya ko phone number ko fcbk dinda ka bude na farkon domin suna ganewa sunsa tsaro sosai
.
Saika nemo wata wayar daban saika bude sabon Account

Wajen

Enter Invite Code
Kasa
👎
FFM4B5

Bayan sunyi ma Congratulations

Saika duba Gold Card dinka wato (Invite Codes)

Daga nan saika riqa samun koda wayar abokan ka ne kana tura Opera News din saika saka Phone number su ka bude new Account a Opera News din wajen
Enter Invite Codes sai ka saka Invite Codes dinka

Sannan Duk Sabon Account Yanxu idan Kayi Shake Zasu baka Kyautar
VOUCHER CODES na N2000 wanda zaka iya siyarwa ko ka shiga gasan

Superbet dashi

.

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Hello sir send money but 1 million account number 2113056875 UBA BANK

    ReplyDelete
Previous Post Next Post