*SALLAH DAREN BAKWAI GA WATAN RAMADAN.......*

*SALLAH DAREN BAKWAI GA WATAN RAMADAN.......*

*DAGA Wakilinmu  Muhammad Sadis Zaria.*

A daren bawai Na watan Ramadan Ana son sadaka a Daren, kuma Ana son yin wanka, Domin yana saukaka zunubi,
Sannan Ana sallah Raka'a 4, kowacce raka'a Fatiha 1, Inna-Anzalnahu 13. Allah zai Gina wa Wanda yayi Wanda yayi wannan Sallah gidan Sama a Aljannah.

*DAGA CIKIN MUHIMMAN AYYUKAN DA AKE SO A KOWANNE DAREN NA WATAN RAMADAN......*

Ana so a kowanne Dare na watan ramadan mutum yayi Sallah Raka'a biru (2), a kowacce Raka'a fatiha Daya (1), da suratul Inna fatahana lakafatahan mubina,
Domin duk Wanda yake karanta Inna fatahana acikin Sallah lafila ta kowanne Daren Ramadan,
Allah zai bashi kariya ta musamman daga dukkan sharruka da masifa na wannan shekara.

*(-MUFATIHUL" JINAN -SHAFI NA, 289).*
ZAINILABIDINA AHMAD SULEIMAN

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post