Danna Photon nan domin karantawa kayi Shere domin wasu su Amfana.
Wannan wani vedio ne Acikin wakar da Sidy Uzairu yayima Dr Gumi mai Suna DR GABO, danna domin kallawa.
MA'ASUMIYA NIGERIAN NEWS UPDATED
Tambaya nake son yi ga Dr. Gumi game da Umar Bn Khaddab, amma zan kawo wani Hadisi cikin Bukhari don ya haskaka min tambayoyin da zanyi masa.
(1)- " ........cewa A'isha matar Manzon Allah (S.A.W.W) tace, Umar Bn Khaddab ya kasance yana (yawan) fadawa Manzon Allah (S.A.W.W) cewa; " KA TSARE MATANKA FA!"
Tace, amma yaqi ya aikata (umarnin Umar). Su kuma matan Manzon Allah (S) sun kasance suna fita daga dare zuwa dare. Sai wata rana Saudatu Bnt Zam'ata ta fita, ga ta kuma ta kasance doguwar mata, sai Umar Bn Khaddab ya hango ta yayin da yake gurin zaman (Dabarsa). Sai yace;
" NA GANE KI YAA SAUDATU!"
Yayi hakan ne don kwadayin a saukar da ayar Hijabi ".
(Bukhari:6240)
TAMBAYA
______________
(1)- Shin, wai ba qyamatar mata ne yasa Umar ya bisne 'yarsa da ranta ba?
(2)- Shin, wai yaushe kuma ta wajen wa Umar yasan qimar mace da har zaiyi kwadayin tsare ta cikin gida?
(3)- Shin, kafin saukar da ayar Hijabi gyatumar Umar (in tana raye), da matansa da 'ya'yansa suna sanya Hijabi?
(4)- Idan har suna sanya Hijabi, to, ta wajen wa yasan wannan hukunci ko kuma wahayi ake yi masa?
(5)- Shin, Umar bai san barin rintse ido daga matan wasu haramun bane?
(6)- Shin, Umar na da tarbiya kuwa da ya qwallawa matar Manzon Allah (S.A.W.W) kira daga Daba?
(7)- Shin, Umar yafi Manzon Allah (S.A.W.W) kishin matansa kenan?
(8)- Da kuka ce Annabi (S.A.W.W) ya qi bin umarnin da Umar ke yi masa har Allah ya goyawa Umar baya, kuna nufin Umar ya fi Annabi (S.A.W.W) soyuwa wajen Allah ne?
(9)- Shin, wai Umar ba shi da wata falala ne har sai anci zarafin Manzon Allah (S.A.W.W) ?
(10)- In har Umar ya fi Annabi (S.A.W.W) , to, me yasa ko guri daya (1) ba a taba samu cikin Qur'ani ko Hadisi cewa ayi koyi da shi ba?
Muna jiran amsa daga gare ka tushen tsinannen gida!
Daga wakilanmu na Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.
08137925034-08126385470
Tags:
Tunatarwa