WASU 'YAN BINDIGA SUN HALLAKA TSOHON BABBAN HAFSAN SOJIN SAMAN NIGERIA.

Kaye shares domin wasu sugani su amfana.


🇳🇬 Ma'asumiya Nigeria News Update tare da : Ammar Ummar Udawa

An hallaka babban Hafsan Sojojin saman Nigeria Air Marshall Alex Badeh.

Rohotanni sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga da ba asan ko su wanene ba, sun harbe tsohon shugaban sojojin sama Alex Badeh har lahira.

Lamarin ya auku ne a yankin Gitata dake garin keffi a jihar Nasarawa.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post