Yadda Zaka Samu Garabasar 4.6GB A Layinka Na Airtel
Ba tare da dogon surutu ba, kawai sai ku bi Wadannan matakan.
Da farko ka tura Get zuwa 141 ta hanyar sakon sms.
Idan sun turo maka sakon kamar haka.
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
""Dear Customer, Congratulations! You can enjoy 100% DATA BONUS ANYTIME EVERYDAY FOR THE NEXT 3 MONTHS when you buy data bundle of N500 and above.""
to shikenan kawai sai ka sayi katin N200 ka sanya shi kamar haka *143*pin# maimakon *126*.
Da zarar sanya katin ta hanyar *143*pin# to a take zasu baka 4.6GB wacce zaka yi ta browsing da downloading har na tsawon kwana talatin.
Idan kuma kana son kari, to sai ka sake siyan katin N200 ka sanya shi kamar yanda muka sanya a sama.
Domin duba yawan data dake cikin layin naka sai ka danna *223# ko kuma *140#.
Abin sha’awa tattare da wannan data shine tsawon kwana talatin(30 days) zata dauka ba tare da tayi expire ba, kunga kenan mutum na da isasshen lokaci da zai cinye ta.
Ammafa ba kowane sim keyi ba,
Dan uwa Allah yasa naka yayi,
NIMA WANNN GARABASA INATA MORETA HAR YANZU.
______________________
Ma'asumiya Nigerian News Update;
Wakilinmu;
👇🏽

Mahadi Tukur Almizan
Tags:
Yanar gizo