Ⓜ---Yauma kamar kowace juma'a, Yan uwa Musulmi Almajiran Sheikh Ibraheem Yaqub Alzakzaky Sun Gudanarda Gagarumin Gangamin Asaki Shehin Malamin yau A babban masallacin kasa dake Abuja [central Mosque],
----Almajiran Na Sheikh Zakzaky Suna yin wannan Gangamine a kowace juma'a a garin na Abuja,
------Gwamnati Natsare da Malamin nasu ne tun karshen shekarar dubu biyu da shabiyar [2015]
Anyi Gangamin nayau Lafiya Antashi Lafiya.
____________________
Ma'asumiya Nigerian🇳🇬 News Update;
Wakilinmu;
👇🏻
Mahadi Tukur Almizan
DE YOUNG ACTIVIST
Tags:
#FREE_ZAKZAKY