DAYA DAGA CIKIN HANYOYIN SAMUN KUDI INTERNET

Ka Danna photon nan domin karantawa, kayi Shere domin Wasu su Amfana, kayi Comment domin tambaya
Mai karatu narka da warhaka dafatan kana cikinn koshin lafiya a Wannan lokaci, Sunana Mas'udu Dan Masani Shinkafi, Wakilin Ma'asumiya Nigeria News Updates,
Acikin darussan da Mike koyarwa muka tsamo muku wani Bagire Cikin Hanyoyi dari na daga yadda ake samun kudi a Internet, sai kubiyomu kai tsaye domin sanin hangar daya
 REFERRAL (Jagora)
Referral ko kuma jagora wata hanyace da ake samin kudi da ita ta hanyar jawo wani yazo shima yayi rajista da wannan website din bayan kaima kayi. Mafi yawa, sabbin website da ke bukatar mabiya sun fi bada wannan damar. Bayan haka kuma akwai kamfanonin da ke bukatar masu talla (affilliate) to suma sukan baiwa wadanda suka yi rajista da su wata dama akan suma zasu iya gayyato wadansu mutane su zo suyi musu talla. Duk wanda yayi rajista da wannan kamfani ta hanyar adireshin da suka baka to kaima zaka sami wasu ‘yan kudi. Yawan mutanen da ka jawo yawan kudin da zaka iya samu. Kamfanonin da ke samar da wannan dama sun hada da Konga.com, Jumia, EntireWeb, Renkutten dadai sauransu.
4. FREELANCE (Kwadago)
Wani sabon salo da kafar sadarwa ta yanar gizo ta dauka shine yadda zaka iya yin aiki a biyaka a saman internet! Kwarai ko Aiki! Wannan wani sabon abu ne wanda ba kowa ya san da shi ba, kuma mutane na samun kudi sosai ta wannan hanya. Kusan duk wata kwarewa da ka sani kana da ita akwai masu bukatar irin wannan. Idan kana da saurin typing, akwai kamfonin da ke yin hayar mutane domin suyi musu typing, idan kana bukatar yin irin wannan aiki zaka searching din “Typing Jobs” a google. Ayyukan da zaka iya samu wannan fage sun hada da
  • Yin fassara daga wani yare zuwa wani
  • Koyarwa (Teaching)
  • Yima wasu Assignment na makaranta
  • Graphics design
da sauranasu.

Kaga ke nan dan uwa da ‘yar uwa bai kamata ku rika bata lokutanku ba kawai a saman Internet ba tare da kuma kun samu wata hanyar da zaka iya amfana daga hakan.

WATA GARABASA 

Sannan muna rijister koyarwa da yadda zaka kirkiri Application da wayarka Android har katurashi a play Store domin samun kudi DSS

Muna koyar da WEB DESIGN yadda xaka kirkiri WAP site naka na kanka domin kasuwanci Ko da'awa dadai sauransu , harkasamu kudin kashewa a Social media, kuma duk da wayarka Android.

KUMA DUK A WHATSAPP MUKE KOYARWA

Idan kana bukatar YIN RIJISTER SHIGA AJIN KARATU kayi mana magana a WhatsApp ta wannan number ko kakiramu ta Wannan numbers 07058482032

Sai munjiku Daga Wakilinmu Mas'udu dan Masani Shinkafi.



Muna koyarw

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post