Wasu yan bindiga da ake zargin Barayin shanune sun kashe adadin Sojojin da ba'a bayyana yawansuba a adajin Dumburum dake karamar Hukumar Zurmi dake jahar Zamfara.
Wata majiyar rundunar Sojin Nigeria ta tabbatarwa jaridar "the cable" ranar asabar cewa anjima sojoji dayawa rauni acikin harin, inda sukace yanzu haka suna karbar Magani asibiti dake cikin jahar. Haka majiyar tace Yan bindaigar sun kame kwamandan dake jagorantar rundunar acikin Dajin.
Sojan yabayyana cewa Yanbindaigar sunyimuna kwanta kwanta, mun mayarda martani amma yan bindigar sun zagayemu sun budemuna wuta ta koi'na. Sojan yace Yabingar sunada Bomabomai da makamai mugaye adajin.
The cable ta tuntubi maimagana da yawun Sojojin baice komaiba akan harin.nikuma
_________________________________
Ma'asumiya Nigerian News Update,