Danna link dinna domin shiga shafinmu da kuma yin shere domin wasu sugani su amfana
Mene Modem ya kuma ake amfani da
shi?
______________________
Posted by Rangwame
Modem dai kamar yadda mu ka sani
wani dan
ƙaramn device da ake amfani da shi
wajen haɗa
computer da internet, da farko dai
modem kala
biyu suka fi shahara a Nigeria akwai
Huawei da
ZTE duk waɗannan modem ɗin ana
kiransu da
plug and play wato da zarar ka saka
su a cikin
computer zasu yi installing kansu,
kuma su fara
aiki kamar yadda aka tsara.
Modem waɗanda ake da su basa
buƙata a ce
mutum ya kasance ƙwararre ne kafin
ya san
yadda zai sarrafa su. Da zarar ka soka
shi a jikin
USB port, idan baka taba saka shi a
cikin
computer ba, zai yi ƙoƙarin ya fahimtar
da ita
computer cewar nine wane, ga kuma
irin aikin
da nake yi, daga bi sani zai fito maka
da wani
ɗan ƙaramin window da zai tambaye
ka me
kake son kayi da shi modem, nan take
sai ka
zaɓi Installation (wato zan saka shine
ne).
Wani abu da ake kira Installation
Wizard zai fito
shi wannan wizard shine ke sauƙaƙa
wa mutum
wurin sanya ko wane irin application
a cikin
computer zai riƙa yi maka waɗansu
‘yan
tambayoyi kai kuma kana bashi amsa
ta wurin
yin amfani da latsa maɓallin da yake
cewa NEXT.
Idan ya gama shigar da application
ɗin, zai sake
fito maka da wannan ɗan ƙaramin
windows irin
na farko sai ka sake latsa wannan
installation,
wannan karan ba zai yi installation
bane zai
buɗe maka program ɗin ne. To, daga
wannan
wurine kake buƙatar ya zan fara
browsing da
shi wannan modem ɗin.
Mataki na farko shine ka sani cewar
ko wane
modem da ka saya yana zuwa da
tsarin
kamfanin layin shine, misali MTN
modem yana
zuwa da configuration na MTN ne
kawai, sannan
shi modem ɗin layin MTN kawai zai
yi aiki da
shi, haka ma sauran modem. Ko da
yake ana yi
amfani da wani application na
musamman da
yake iya lalata asalin tsarin da
kamfanonin
modem suka ƙ aga na cewar layi ɗaya
kawai zai
yi amfani ya koma yana amfani da ko
wane irin
layi, ma’ana idan kayi craking ɗin shi
modem
ɗin to zai koma universal moden
wanda duk
layin da aka sa mishi zai yi aiki.
Abu na biyu, shine dole ka sakawa
wannan
modem kuɗi dai dai da ƙarfin ka,
domin cimma
wannan nasara zaka latsa inda ka ga
an saka
Data Plan sai ka zabi plan ɗin da ka
ga yayi
maka kuma nawa zaka saka a cikin
wannan plan
ɗin idan N500 ko N8000 to sai ka
buɗe wurin da
ka ga an saka alamar kuɗi (Naira
Sign) sai ka
sayo kati ka rubuta pin ɗin kawai
banda code
ɗin wato idan Airtel ne ba sai ka saka
*126* ba
zaka saka pin ɗin ne kawai.
Bayan da ka tabbatar da kuɗin ya
shiga sai ka
koma wajen plan ɗin sai ka latsa
maɓallin dake
jikin plan ɗin da kake son saya, daga
ƙarshe ka
jira saƙon da ke tabbatar maka da
cewar sun
cire wannan kuɗi, kafin ka haɗa
(Connecting)
domin idan ba su aiko da sakon sun
cire kudi
ba kuma ka yi connecting to cikin
minti 3 ko da
N8000 ka saka internet zata lashe su.
(M.N.N.UPDATE )
Mdanmasaniskff@gmail.Com
Mene Modem ya kuma ake amfani da
shi?
______________________
Posted by Rangwame
Daga Ma'asumiya Nigerian News Update tare da Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
_______________________Modem dai kamar yadda mu ka sani
wani dan
ƙaramn device da ake amfani da shi
wajen haɗa
computer da internet, da farko dai
modem kala
biyu suka fi shahara a Nigeria akwai
Huawei da
ZTE duk waɗannan modem ɗin ana
kiransu da
plug and play wato da zarar ka saka
su a cikin
computer zasu yi installing kansu,
kuma su fara
aiki kamar yadda aka tsara.
Modem waɗanda ake da su basa
buƙata a ce
mutum ya kasance ƙwararre ne kafin
ya san
yadda zai sarrafa su. Da zarar ka soka
shi a jikin
USB port, idan baka taba saka shi a
cikin
computer ba, zai yi ƙoƙarin ya fahimtar
da ita
computer cewar nine wane, ga kuma
irin aikin
da nake yi, daga bi sani zai fito maka
da wani
ɗan ƙaramin window da zai tambaye
ka me
kake son kayi da shi modem, nan take
sai ka
zaɓi Installation (wato zan saka shine
ne).
Wani abu da ake kira Installation
Wizard zai fito
shi wannan wizard shine ke sauƙaƙa
wa mutum
wurin sanya ko wane irin application
a cikin
computer zai riƙa yi maka waɗansu
‘yan
tambayoyi kai kuma kana bashi amsa
ta wurin
yin amfani da latsa maɓallin da yake
cewa NEXT.
Idan ya gama shigar da application
ɗin, zai sake
fito maka da wannan ɗan ƙaramin
windows irin
na farko sai ka sake latsa wannan
installation,
wannan karan ba zai yi installation
bane zai
buɗe maka program ɗin ne. To, daga
wannan
wurine kake buƙatar ya zan fara
browsing da
shi wannan modem ɗin.
Mataki na farko shine ka sani cewar
ko wane
modem da ka saya yana zuwa da
tsarin
kamfanin layin shine, misali MTN
modem yana
zuwa da configuration na MTN ne
kawai, sannan
shi modem ɗin layin MTN kawai zai
yi aiki da
shi, haka ma sauran modem. Ko da
yake ana yi
amfani da wani application na
musamman da
yake iya lalata asalin tsarin da
kamfanonin
modem suka ƙ aga na cewar layi ɗaya
kawai zai
yi amfani ya koma yana amfani da ko
wane irin
layi, ma’ana idan kayi craking ɗin shi
modem
ɗin to zai koma universal moden
wanda duk
layin da aka sa mishi zai yi aiki.
Abu na biyu, shine dole ka sakawa
wannan
modem kuɗi dai dai da ƙarfin ka,
domin cimma
wannan nasara zaka latsa inda ka ga
an saka
Data Plan sai ka zabi plan ɗin da ka
ga yayi
maka kuma nawa zaka saka a cikin
wannan plan
ɗin idan N500 ko N8000 to sai ka
buɗe wurin da
ka ga an saka alamar kuɗi (Naira
Sign) sai ka
sayo kati ka rubuta pin ɗin kawai
banda code
ɗin wato idan Airtel ne ba sai ka saka
*126* ba
zaka saka pin ɗin ne kawai.
Bayan da ka tabbatar da kuɗin ya
shiga sai ka
koma wajen plan ɗin sai ka latsa
maɓallin dake
jikin plan ɗin da kake son saya, daga
ƙarshe ka
jira saƙon da ke tabbatar maka da
cewar sun
cire wannan kuɗi, kafin ka haɗa
(Connecting)
domin idan ba su aiko da sakon sun
cire kudi
ba kuma ka yi connecting to cikin
minti 3 ko da
N8000 ka saka internet zata lashe su.
(M.N.N.UPDATE )
Mdanmasaniskff@gmail.Com
Dan Masani ne 08149993999
Tags:
Yanar gizo