RAHOTO NA MUSAMMAN

Kayi shere ko like domin cigaban wannan Shafin
Wasu daga daliban da aka yaye

Daga.....✍
  Ismail Bala Al'ansary.
12/10/2018.

🌎 A ranar Jumu'a ne 11/10/2018* Ma'asumiya Nigerian News Update, Ta yaye dalibanta na ajin farko da suka kammala karatunsu na koyon *Kirkirar Android Application,* .

Wannan Page🌎 Na Ma'asumiya yayi fice  wajan isarda Sakon  wannan harakar Islamiyya karkashin jagorancin Sayyid Zakzaky (H)

Bayan Haka dukda wannan kokarin da suke, Wannan page🌎 Bai tsaya Ananba, Saida suka sake kirkiro wata hanya mafi sauki domin  Ilmantarda Daliban wannan Harka Musamman masu  ta'amulli da Social Media, yanda zasu iya kirkirar *Android Application Acikin Sauki* 👌
Tuni aka Fara karatun, hargashi Allah yasa anyaye daliban ajin farko.

Angudanarda wannan *GRADUATION NE* A cikin group din *M📲 APPLICATION PROGRAMS GROUP* Kuma Wannan bikin ya sami Halartar manya  manyan Baki, kuma manyan yan Media daga sassa daban, daban, acikin fadin kasarnan, way'anda Suka hada da ......

*Malam Mahadi Garba* Wanda yake  shine babban bako wanda ya gabatarda jawabi ga mahalarta taron.

Da kuma irinsu.
👇
*Malam Auwal Albarnawy*
Borno State.

*Shamsudden Adamu Al'shiraxy*
Kaduna State.

*ISHAQ Muhammad Kibiya*
Kano State..etc

A wurin  bikin yaye daliban,  daya daga  cikin wakilan 🌎 *Ma'asumiya* wato *Jibrin Usman Sarki* ya 
Zanta da wasu  daga cikin daliban da aka yaye....
Daga  cikin daliban da ya fara zantawa  dasu  itace *Balkisu Usman*🎤

Wakilin 🌎Ma'asumiyya din ya nemi ya Fara zantawa da *Malama Balkisu* ne  domin ganin yanda ta dage  wajen wannan karatun, a matsayinta na Mace....,
Ga kadan daga cikin abinda Malama *Balkisu take cewa*
👇
Sunana *Balkisu Usman*" Ayanzune nakeda damar dazan kara dagewa akan neman ilimin kimiyya da fasaha' domin agareni ba karamar daukaka bace, Kuma ba karamin abubane.
 Saboda dashi ne nake ganin zancika wani buri nawa na Neman uzuri agun Allah (t).
  Daga karshe ina kira da yan uwa na mata hardama mazan, da mu kara dagewa wajen neman ilimi akan wannan harka a bangaren zamani.
 Musamman ga yan media mufara sanin wadanne hanyoyi zamuyi amfani dasu domin isar da wannan sako a Zamanance ?? Sannan ina kira ga Wakilan Shafin Ma'asumiya Nigeria News Dasu daure su fadada sabbin darussa agaremu domin Karin karfafawa agaremu da kuma ilimantarwa, Da hakan zance Tamat bihamdulillah."....

____________///////////________

*Graduation din ya kayatar sosai.*

Muna mika godiya ga manyan  bakinmu da suka karba gayyatar da akayi musu, kuma sukayi attending din wannan Graduation din.

Kuma Muna mika godiya ta Musamman ga ilahirin wakilan 🌎 Ma'asumiya Nigeria new Update.


Akarshe muna mika Godiya ta musamman, ga Babban Malaminmu, kuma Shugaban wannan makarantar, Wanda ya tsaya ya bada lokacinshi, dukiyarshi, doman ganin ancimma nasara ga wannan program.
Wanda yake  Alhamdulillahi. Yanzu gashi har anyaye daliban ajin farko.
Ba kowa bane wannan wanda mukeyiwa wannan jinjina illa👌
*Malam Mas'ud Danmasani Shinkafi* Malam muna godiya sosai👏👏
Allah ya Karo ilimi, da basira.

*Muna Kira ga Daliban da sukayi graduation da Su Kara dagewa, wajen cigaba da Neman ilimi*
Kuma Su Sani cewa" Wannan karatun da sukayi sudaukeshi amatsayin, an haska musu fitila ne, ma'ana andorasune ahanya ta Neman ilimi.

Kuma muna Kira ga sauran al'umma cewa"Kofa abude dake...ga duk wanda yakeson yin wannan karatun, na koyon
Kirkirar *Andoroid Applicatio*  Acikin sauki👌kuma  ana koyarda wannan karatunne ta hanyar wayoyinku na Android.

*Ga sanrwar 📢📢da Wakilan na 🌎 Ma'asumiya suka fitar*
👇👇👇
Haryanzu Bamu daina daukar dalibaiba wadanda muke koyarwa anan Social media ta mahanjar facebook da Whatsapp , idan kana bukata hanzarta yin magana damu a whatsapp ta wannan number 08149993999 ko kakira wannan number 08149993999 domin sakaka acikin Ajinmu

*Allah ya taimakemu*👏
Ya kuma kwato mama jagoranmu a hannun Azzalumai.
Bihakki Sayyida Zahara (As).

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post