QWALAM DA MAQWALASHE



Daga (M.n.n.u)

Yadda ake hada furar ayaba
Dafarko zaki samu wadannan abubuwan:
fura
ayaba
yoghourt
suger
 peak milk
Dafarko zaki dauki furanki kisa a bulanda,saeki dauko ayaba itama kisa saekim arkadasu a tare su markadu

Bayan kingama saeki juye a kofi,kidauko madarankid a yogourt da suger ki hada ki motse
Hmmm idan kikasha zaki bani labari.


Happy ramadanal kareem

Daga Khadija hamza mlf

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post