Ba don suba da Ban halicce kaba


Manzon Allah (S) yace:
“Yayin da Allah ya halicci Adamu, ya hura masa rai, sai ya waiwaya daman Al’arshi, sai yaga hasake guda biyar (ruhuka guda 5) suna sujjada suna
ruku’u, sai Adamu yace; Ya Ubangijina, ka halicci wata halitta ne (daga
yunbu) kafin ni? Sai Allah (T) yace masa A’a. Sai Adam yace, Ya Rabb,
wadannan ruhuka guda biyar da nake ganinsu a siffata da surata cikin
haske fa? Sai Allah (T) yace masa, wadannan biyar din da kake gani
yayanka ne, amma ba don su ba da ban halicceka ba.
Allah (T) yaci gaba da cewa: “wadannan biyar din na kago musu suna biyar
daga sunayena. Ba don su ba da ban halicci Aljanna da wuta da Al’arshi
da Kursiyu da Sama da Kasa da Mala’iku da Mutane da Aljanu ba! Nine
Mahmud, wannan shine Muhammadu, Nine Aaliy, kuma wannan shine Aliyu,
Nine Faadir, wannan itace Fadima, Nine Ihsan, wannan kuma Hasan, NinMuhsien, wannan kuma shine Husaini.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post