ITTIHADUSH-SHU'ARA NA YANKIN AZARE SUN GABATAR DA QASAR MAWAKA AKAN IYAYEN MANZON ALLAH (S)

 ITTIHADUSH-SHU'ARA NA YANKIN AZARE SUN GABATAR DA QASAR MAWAKA AKAN IYAYEN MANZON ALLAH (S)A yau juma'a bayan sallah magraba yan uwan mawaƙan ITTIHADUSH-SHU'ARA na yankin Azare da kewaye ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) suka gudanar da qasar mawaka a muhallin makaranta shekh Adam dake cikin garin Azare dabar yan kifin yanda akayin waƙoƙin yabon iyayen Manzon Allah (S) domin farinciki da samuwarsa manzon Allah(S) 


Taron an ɗauki tsahon awa shida ana gabatar dashi wanda ya samu halartar mawaƙa daga bangare darika dama mawakan shi'a na ciki garin Azare. 


Shekh Aliyu dawud Abubakar wakilin yan uwa na azare ne ya kasance babban baƙon da ya gabatar da jawabin rufewa. Ga wasu daga cikin hotunan yadda Majalasin qasar Maulidin ya kasance.


MEDIA FORUM AZARE

15/12/2023

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post