DUBBAI NE SUKA HALARCI TARON MAULUD A SALKA Yau Alhamis 16/11/2023 aka gudanar da muzaharar Maulud a garin Salka a karamar hukumar Magama a jihar Neja.

 DUBBAI NE SUKA HALARCI TARON MAULUD A SALKA  Yau Alhamis 16/11/2023 aka gudanar da muzaharar Maulud a garin Salka a karamar hukumar Magama a jihar Neja.

Wannan kadan daga hotunan da muka dauko muku ne a wurin taron da ya guda a garin Salka. 

Dubun dubatar al'umma masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wa'alihi ne, suka halarci taron.

Cikin kuwa har da'yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzkay H), da gamayyar'yan Darikun Sufaye, kungiyoyin matasa na ciki da wajen garin Salka, kai har da kiristoci yau nagani da idanuwa suna farin ciki da wannan ranar.

Taron ya fara gudana da misalin ƙarfe 10 na safiyar yau Alhamis, an kammala karfe 3 da mintoci. An yi lafiya an kammala lafiya.©Auwal M Tukur

16th November, 2023.

Post a Comment

Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post