Ya Kamata Gwamanti Ta Biya Sheikh Zakzaky Dukiyoyinsa Da Aka Lalata - Inji Young Sheikh Zariya

 


Ya Kamata Gwamnati Nigeria Da Ta Jihar kaduna Mai Barin Gado Su Baiwa Sheikh Ibrahim Zakzaki Da Mutanen Shi Hakuri, Tare Da Biyansu Dukiyan Su Da Aka Halakar, Don Maslahar Al'umma Tare Da Samun Zaman Lafiya Mai Daurewa a Kasa Baki Daya, Da Samun Natsuwan Shuwagabannin Bayan Sun Bar Muliki, Cewar Young Sheikh Zaria 


Shuwagabannin Ƙasashen Turai Sun Fi Na Najeriya Sauƙin Kai 


Babban Shehin Addinin Musulunci, Kuma Matashi Wato Young Sheikh Zaria, A Cikin Jawabinsa Yace; Wannan Kisan Da Ya Ke Magana Akai Yana Magane Akan Adalci, Musamman Ga Shugabannin Najeriya.


Young Sheikh; Ya Yi Kira Ga Shugabannin Najeriya Cewa; Ya Kamata Mutanen Da Suka Rushema Gida Ba Su Ji Ba Ba Su Gani Ba Dasu Sake Gina Masu Sabon Wurinsu, Wurin Ibadan Su A Gina Masu, Kuma Sun Kashe Masu Ƴaƴansu Yanzu Dai Baza Su Raya Masu Ƴaƴan Su Ba, Tom Gwamanti Ta Biya Diyya.


Idan Muka Lura Akwai Lokacin Da Sojojin Najeriya Amurka Suka Kashewa Wani Yaro Mahaifi, Haka Mutane Suka Fito Suna Zanga-zanga, Amma An Iya Ganin Shuagaban Ƙasar Amurka Ɗin Ya Durƙusa Kasa Yana Bawa Yaron Hakuri Tare Da Naman Gafararsa Kan Kashe Masa Mahaifi Da Gwamnatinsa Tayi.


Zakir Ya Cigaba Da Cewa; Haka Aka Ga Shugaban Kasar Amurka Ɗin Ya Cire Girman Kai Ya Durƙusa Ƙasa, Amma Banda Shugabanninmu, Ga dai Ilimi Muna Da Shi Duk Duniya Sun Shaida Kasane Ta Masu Ilimi Amma Ba Ma Aiki Da Shi Sam, Sai Dai Wasu Su Zo Su Yi Ilimin Su Tafi Kasar Su Don Amfana Da Shi.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post