Audio:- Dauko Addu'ar buda baki Acikin Audio, Daga Imam Sadik (as) Akwaita A Rubuce akwaita a Cikin Audio.

An karbo daga Imam Sadik (a.S) daga Abi Basir daga Abi Abd Allah (A.S) ya ce: “ya ce a kowane dare na watan Ramadan. Daga buda baki har zuwa karshensa: Godiya ta tabbata ga Allah da ya taimake mu, yasa muka yi azumi, kuma ya azurta mu. Ya Allah ka karba daga gare mu, ka taimake mu a cikinsa, ka tabbatar mana da aminci a cikinsa, kuma ka karbe shi daga gare mu cikin sauki daga gareka da lafiya Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ciyar da rana daya daga cikin watan Ramadan a madadinmu”.
دعاء الافطار مروي عن الإمام الصادق (ع) عن أبي بَصِيرٍ عَنْ أبي عَبْدِ الله ( عليه السلام ) قَالَ: تَقُولُ في كُلِّ لَيْلَةٍ مِنْ شَهرٍ رَمَضَانَ عِندَ الإفطار إلَى آخِرِه: الْحَمْدُ للهِ الَّذِي أَعَانَنَا فَصُمْنَا، وَ رَزَقْنَا فَأَقْطَرْنَا . اللهم تقبل منا و أعِنَّا عَلَيْهِ، وَ سَلّمْنَا فِيهِ، وَتَسَلَّمَهُ مِنَا فِي يُسْرٍ مِنْكَ وَ عافية الْحَمْدُ للهِ الَّذِي قَضَى عَنَا يَوْماً مِنْ شَهْرٍ رَمَضَانَ " Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu 👇👇👇👇


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram
👇👇

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post