ABIN TAKAICI ZAKAGA HAR YANZU MANYAN BURAZU 'YA'YANSU SUNA TALLE, WANNAN ABUN KUNYA NE. - __Sheikh Ibrahim Zakzaky (H)

 


__Sheikh Ibrahim Zakzaky (H)


"Ta bangaren iyaye abin takaici su basu damu da karatun yaransu ba, Abin takaici wannan magana nayi-nayi-nayi kamar ina busa bayi shiga kunnen 'yan uwa, a wurare da dama nayi wannan maganan, zagaka har yanzu daga cikin burazu harda manya-manyan burazozi, ko suna so sai mun dauko wani ne munce kunga wannan burazan 'yarsa tana talla, sannan yaji kunya bamu sani ba. Sai kaga manya burazu 'ya'yansu suna talla babban buraza, wannan abun kunya ne, bai kamata ya zama ainihin mun manta da tarbiyyar 'ya'yanmu ba.


_Sheikh Zakzaky (H) Jawabi ga 'yan fudiyya 2011/  1432.


Ja'afar Muh'd

22-1-2023


Sheikh Zakzaky's Gallery

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post