An yi bikin Mauludin tunawa da haihuwar ƴar Manzon Allah tare da Kiristoci mata Ajihar Adamawa.
Gamayyar Al'ummar Kiristoci Mata sun taya mata almajiran Sheikh Ibrahim Zakzzaky nuna farin ciki na tunawa da haihuwar ƴan Manzo Nana Fatima (AS) A yau Laraba.


Gagarumin maulid da ya gudana a yau an shirya shi ne a garin Lamurde Jihar Adamawa, inda ƙungiyar kiristocin mata suka amsa gayyatar mata Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzzaky domin halartar Wannan taron.


#Follow_us_on_this_page_flash_news

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post