SUN FARA JAWO MANA ASARA Akwai wani Inyamuri sunansa Monday yana aiki a bankin Access Bank a garin Hadejia jihar Jigawa


 


Wannan ma'aikacin Banki mai suna Monday yana tilasta karban kudi a gurin 'yan uwan mu kafin ya canza musu kudi a garin Hadejia


Duk Naira dubu dari yana karban cin hancin Naira dubu daya, akwai wani abokina jiya ya kai Naira Miliyan daya a saka masa a account sai da Monday ya kwace masa Naira dubu 10


Watakila wasu sun fuskanci irin wannan zalunci da kwace a wasu Bankuna, kuma ba lallai CBN ta dauki matakin da ya dace ba, tunda dama sun fito da wannan hanya ne domin a boye mummunan satar dukiyar Kasa da akayi


Duk wanda yake da hannu a wannan zaluncin Allah Ka isar mana tsakanin mu da shi

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post