Shin ko kunsan Menene(Fibroids)? 


@MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE. 


- By Dr Nazeer Umar Muhammad...✍️ 

Karin Mahaifa (Fibroids) Wani Tsirone Da yake Fitowa A cikin Mahaifa Ko Kuma Daga Wajanta Shi wannan Tsiro Masana Sun Tabbatar Da Cewa Ba Daji Bane, Kuma Ana Warkewa Tass Duk Girmansa

Karin Mahaifa Ya kasu Nau'in Daban daban Akwai Wanda Yake Tsirowa a Cikin Mahaifa Ba tare da Ya Girma sosai ko yayi Wata illarba 

Akwai Wanda Yake Fitowa ya Girma Sosai Har aga mace Kamar Tana Da Ciki Amma ba Ciki bane, Wasu Matanmma Sai Ace Suna da kwantaccen Ciki

ALALOMINSA

(1) Zubar Jinin Al'ada Mai Yawan Gaske

(2) Matsalar Rashin Haihuwa ko Kuma Idan an samu Ciki ya Zube
(3) Yawan yin futsari akai akai Wani Lokacinma mace Tai tajin Futsari Idan Tajeyi Yaki Zuwa

(4) Rashin Jin Nutsuwa Acikin Mara

(5) Yawan Ciwon Kafa

(6) Idan ya Girma Sai mace aga Kamar Tana Da Ciki

(7) Jin Zafi Lokacin Saduwa

(8) Rikicewar Al'ada ko Zuwan Jini da Yawa

(9) Ciwon Baya Daga kasa

(10) Ciwon kugu

Mafi Yawan Matan Da akayiwa Ofirashon akan Wannan Cuta Bayan Wani Lokaci Yana Sake Dawowa Harma Yafi na Farko

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARAN MU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group din mu na Telegram Anan

👉 @MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/maasumahNews/

DOMIN BA DA SHAWARA KO AIKO DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post