Mataimakin gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A Namadi Ya Ziyarci Iyalan Marigayi Alhaji Ahmad Domin Yi Musu Ta'aziyya




Mataimakin gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi, Fca bayan dawowa daga makabarta ya ziyarci iyalan Marigayi Alh. Ahmad domin yi musu ta'aziya.


Ya shiga har cikin gida tare da durkusawa wajen yi musu gaisuwa cikin girmamawa da nuna musu irin muhimmanci da Alh. Ahmad yake dashi, amma wanda yafi mu sonsa ya karbi abunsa. Allah yaji kansa ya gafarta masa yasa aljanna ta zan makona gare shi. Amin.


Daga Amb Seeker Muh'd Dutse.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post