MAGUNGUNA GUDA GOMA A TAQAICE1.maganin samun hazaqa da basira ga yara :- asamu Zuma wadda batada garwaye ko hadi a riqa digawa yaro abaki idan za'abashi ruwa abashi ruwan zam zam inasha Allahu zai zama mai basira da hazaqa idan yatashi.
2. maganin samun lafiyar jiki :- asamu man
habba da Zuma da man riding (simsim).ahafasu wuri daya arika sha safe da yamma duk Wanda yatsare haka zai sami lafiyar jiki da ikon Allah.
3:- maganin yawan zazzabi asamu ganyen na'a na'a da sassaqen zaituna a hadasu wuri daya a tafasa a riqa sa Zuma asha safe da yamma za'asamu waraka da yardar Allah
4. maganin samun kariya daga jinni:- a saba da karatun suratul falaq da nasi , sai asamu garin warakatu da hantiti ahadasu wuri data arika diba da babban cokali biyu asa ga ruwan dimi ,ariqa sha safe da yamma adage dayin haka za"a sami kariya da ikon Alllah.
5.maganin kunar wuta :- asami Zuma wadda batada hadi ko garwaye sai a wanke wurin ashafa ,kullum kafin a karya asha Zuma za"a samu waraka da ikon Allah.

6.maganin ciwon hakarkari ko awazzu.:- asamu sayen anza da kimba adakesu a shafa idan za"a sha sai ajika sayen anza ko garin anza da ikon Allah za'a sami sauqi.
7.maganin fitar fararen ruwa ga al'aura (sanyi kenan). :- asamu garin hulba da garin tini ana sawa a ruwan dimi asha da safe da yamma za'a samu waraka da ikon Allah.
8.maganin hawan jini:- asamu kaucin dogonyaro (darbejiya)adakeshi a riqasha da nono safe da yamma tsawon kwana goma sha biyu.
9. maganin ciwon haqora::-asamu jibda da ruwan khal. ahadasu wuri daya arinqa digawa a hauren koda yayi kogo haka za'a dingayi da ikon Allah za'a samu waraka.
10.maganin karfin mazakuta .:- asamu garin habba da lubban zakari da man habba,man jir-jir da Zuma ahadasu wajai ddayaarika shan cokali daya kullum da safe da yamma .Allah shine da magani .Wanda ya karanta yayimani addu'a .
 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post