FA'ALUN LIMA YURID Asau dayawa bawa yana furta magana amma baisan cewa yafurta ba a akan ga'ba ba




Wannab bawan Allah a ranar karshe daya gama karatunsa na digiri a fannin Biochemistry yana farin ciki, amma baisan cewa farin ciki ne nakarshe a wannan duniya.


Duk wadannan basu ne abubuwa mamaki ba, abunda yafi baiwa mutane mamaki shi ne, ta yanda ya rubuta 'baro-'baro cewa " AFTER ALL THIS WE WILL DIE", wato cewa " BAYAN DUK WANNAN ZAMU MUTU".


Sannan dadin dadawa yasa aka rubuta masa a gaban rigarsa " NA MY PARENT MADE IT", wato " IYAYENSA NE SUKAYI TA".


Abu kamar dasani bai dauki wani tsawan lokaci ba Allah yakirashi garin da babu dawowa har abada.


Haka Allah yake al'amarinsa yana abunda yaga dama a lokacin da yaga dama.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post