DAGA KATSINA An shiga zango na Biyu wurin taron Mu’utamar na kasa a garin Katsina, bayan sallah da cin abinci a wurin taron.
Yanzu haka an shiga maudi’i na gaba wanda yake shi tattaunawa ne kan “Sabon Mamayar Afirika” daga cikin masu gabatar da jawabi kan maudi’i sun hada da.


Malam Umar Potiskum shine wanda ya fara magana, sai kuma Dr. Abdullahi Isa mai magana na Biyu, Brother Imran Bukur ne mai magana na Uku, yanzu Engineer Abdullahi Musa ke magana, kuma shine na karshe wanda zai rufe.


Malama Ruqayya ce MC data gabatar da zaman tattaunawar. Ga wasu kadan daga cikin hotuna na kai tsaye daga dakin taron daga nan birnin Katsina.Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post