BANKWANA DA 2022: Abubuwa 68 Da Suka Fi Daukar Hankali A Shekarar 2022 ...Wanne kuka fi tunawa?1. Kisan Haneefa da Safina
2. Besty
3. Comrade
4. Deligate
5. Ballewar Gidan Yarin Kuje
6. Kama Mu'azu Magaji (win-win)
7. Kaiwa Bahari Hari
8. Naman sallah
9. Hajji a kano
10. Hoto a Hajji & Umara
11. Interfaith
12. Jam'iyya mai kwandon Daɗi
13. Yajin Aikin Ƙungiyar Asuu
14. Akanta Janar
15. Copy and Pasteaste
16. Blocking
17. Blasphemy
18. Running Mate
19. Late Comer
20. Fashin Jirgin ƙasa

21. Masallaci da Takalmi (Osinbajo)
22. Almajiranci
23. Zahra Mansur
24. Local Champion
25. Ladin Cima
26. Safara'u
27. Zaben A.p.c Chairman
28. NNPC
29. Tinubu & Fake Bishops
30. Taron Convention
31. Waƙar Warrr & Chass
32. Ra ra ra da Ganduje (Hankaka)
33. Zaɓen Jahar Osun
34. Bidiyon Dukan Abducted Victims
35. Sauke Bahari a Facebook
36. Ɗan Daudu Mai Zagin Kabari
37. Shekarau da NNPP
38. Ranar Hausa
39. Ruwan saman ƙarshen August
40. Pi Network π

41. Siddiqa Aliyu
42. Dilliƙar Rawar Tahir Fagge
43. Mutuwar Elizabeth
44. Tukur Mamu
45. Abba Kyari
46. Soja da Ya Kashe Malami
47. Obaidul Quader da Hotuna
48. Mr Geng da kisan Ummita
49. Graduation ɗin 'yar A'isha Bahari
50. 1st October
51. Bidiyon Motsa Jikin Tinubu
52. A'isha Yesufu & her Options
53. Followers sun koma zuwa 9k
54. Explosion a Sabon Gari
55. Polaris Bank
56. Wankewa miji kaya
57. Facebook & 'Yar Gwagwarmaya
58. Professional Mode
59. 'Yan Koko da Celebrities
60. Chanja Fasalin Kuɗi

61. Saudiyya ta ci Argentina
62. "Mama tayi Ɓul-Ɓul"– Aminu
63. Mahaifiyar Tinubu
64. Morocco
65. Final World Cup
66. Yanke Hukuncin Sheikh Abduljabbar
67. Cin abincin Kirsimati 
68. Rijiyar man fetir a Bauchi/Gombe

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post