Bamu Yadda Cewa Kungiyoyin Siyasa Ne Zasu Warware Matsalar Talaka Ba-Inji Shaikh Muhammd Turi Kano!!!

 


[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]


Bamu yadda cewa kungiyoyin Siyasu su zasu warware matsalar Talaka ba, in talaka yaga dama ya maida kansa kwallo A Shurashi Yadda Akaga Dama wannan kuma ya Rage Nashi Amma wannan Baze warware matsalar sa ba,Su wayennan Gagga-gaggan kurayen Sune kullum Suke Rikida Su Chanza Sunan Jam'iya Suce To Ga Sabuwar Jam'iya ta ceto, Shi kuma talaka dake Rudaddene Sai yabi Duuu yace 

An samu Chanji Ansamu chanji Ansamu Sabuwar jam'iya Sabuwar jam'iyar cuta dai koh.?ko ba'a Gane Ba .?.


'In Mutum yanason yanci to ba'abinda zai bashi Yanci kamar Gwagwarmayar Addinin Musulunci mu dubi Abinda yake faruwa a sassa-sassan Daban-daban Na duniya mana,Mudubi Abinda ya fari a Iran, Yau An wayi Gari Ana batun Babu Jabberiyar Gwamnati a duniya kamar America muna iya ganin Abinda America takeyi taje kasar da taga dama ta kamo Shugaban kasar kamar gafiya ko bera ta kashe-shi ko takaishi America ta Rufeshi Kasashen duniya Nawa America tayiwa Wannan.?


To inba tsoro ba ta shiga Iran mana Mu Gani Bama iran ba Iran ta mata yawa to akwai jaririyar Iran Hizbullah taje ta Dan lakutosu mu Gani ko ba,a luraba ga Abu Nan A duniya Ana gani A sarari Ta ina ita Iran ta samu wannan Karfin.?Bata samu karfi Ba sai ta hanyar Addinin Musulunci,Sabi da haka Abinda muke cewa Addinin musulunci Addini ne Na yanci Tafarki ne Na Tsira,Jma'iya ce ta ceto,Sabi da haka in mutane suna so su zama yantattu ba bayi ba a kasar su To basu da zabi sai gwagwarmaya ta Addini musulunci.


Daga: Mujaheed Umar D Giwa.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post