Babu wata Kasa a duniya da take iya hada jirgin sama ita kadai, kowacce Kasa akwai abinda take iya yi, kuma a kansa ne kawai ta zama Kwararri

 Sai nake tambayar sa 'tunda ilimi ne mai zaisa wata Kasa baza ta aika da mutanen ta zuwa bangarorin Kasashen da suka zama kwararru a sha'anin kere-keren su zama za su iya yin komai da kansu ba,?


"Sai yake cemin ai su sauran Kasashen ba zasu taba yarda wata Kasa ta zama zata iya hada jirgi ita kadai ba kamar ma wata ka'ida ce a tsakaninsu".


"Amma nan gaba mu zasu ga mun tashi jirgin ne kawai saidai su gan shi a sama yana yawo kuma duk Kasar da ta taba shi zata gane kuranta".


— General Hamid


Barka Da Ranar Haihuwa Ya Shaheed Sayyid Hameed Zakzaky.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post