An Yanke Wa Sheikh Dr Abduljabbar Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya. !!!

 [ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]


Me karatu idan bazaka manta ba kwanaki kadan da suka shude wannan hoton da wannan maganar sune suka Dunga yawo a kafafen sada zumunta, Irin su Facebook, Whatsapp, Instagram dakuma Twitter.


Wasu abin yayi musu Dadi wasun mu Kuma bamuji Dadi ba Dukda munsan cewa mutum baya mutuwa har sai kwanan shi ya qare, hakane ma yasa nakeso ku tayani lissafi, Dan Allah zuwa yanzu a adadin masu murna da wannan hukuncin Nawa ne suka mutu ?


Shi Kuma Malamin na Raye Cikin Qoshin Lafiya.


Murnar mutuwa murnar banza ce Kai bakasan yanda Allah zaiyi dakai ba, yaushe zaka mutu, a Ina zaka mutu kana me zaka mutu, wannan duk a hannun Allah yake.


Kuma Insha Allahu Sheikh Dr Abduljabbar zai futo cikin Izza da ikon Allah Albarkacin Annabi da Ahalinsa 🙏🙏🙏


Da'awarsa zata cigaba da wanzuwa har illa masha Allah 💪💪💪

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post