Zan Sanya Hanu A Takardar Hukuncin Da Aka Yankewa Abdujjabar Fayil Kawai Nake Jira!!!

 Zan Sanya Hanu A Takardar Hukuncin Da Aka Yankewa Abdujjabar Fayil Kawai Nake Jira


-Cewar Ganduje.


Ina Jiran Fyal Ne Kawai Ya Zo Gabana Na Sanya Hannu Kan Hukuncin Da Aka Yankewa AbdulJabbar din, 


Saidai rahotanni sun nuna cewa a tsawon shekara bakwai da gwamna Ganduje yayi a matsayin gwmanan jihar Kano bai sanya hannu kan hukuncin kisa ko guda daya ba.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post