Isah Dan Maryam:- Wakar Mlm Uzairu Badamsi kenan Wadda Yayiwa Annabi Isah (as) Mai Suna Isah Dan Maryam, Sauke Ta Anan Yanzu

Wakace Da Dai Daga Cikin Fasihan Mawakan Harkar Musulunci Sidi Uzairu Badamasi yayi A Shekarun Baya, Bayan Ita kuma yayiwa Sayyadah maryam, wadda Zamu Kawo Muku ita a ranar 25 ga wannan wata, kingin kwana uku kenan. Ga Application Dinmu nan ka dauke Akasa domin samun wakokin mu acikin sauki

Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu 👇👇👇👇


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post