Sarkin Kano na 14 Khalifa Muhammadu Sunusi ya halarci kammala karatun a karsa Afrilu ka ta kudu

 


Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Halarci Bikin Saukar Kammala Karatun Ɗiyarsa, Sarauniya Saddiqa Muhammadu Sanusi II A Ƙasar Afrika Ta Kudu.

Taron ya tara al'amma sosai wanda ya kayatar da al'umma sosai, taro ne wanda ya samu halartar manyan al'umma daga ɓangaren ƙasar da wajanta.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post