Labari da Ɗumi-Ɗuminsa.Rikici na cigaba da Kamari a Gidan Kadiriyya Akan Shiekh AbdulJabbar.
Shiekh Ƙaribullah Nasiru Kabara, ya sa an kori Shugaban Majalisar Ɗariƙar Ƙadiriyya na Nigeria Alhaji Ibrahim Isa Makwarari daga kan muƙamin sa, saboda ya je gidan Radiyon Freedom ya tona masa asirin akan kutungwilar da yake shiryawa da makircinsa na tarwatsa gidan Kadiriyya.


Mai za ku ce?

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Allah yaƙara tonawa ƙaribu asiri Duniya da lahira

    ReplyDelete
Previous Post Next Post