Ki kame Kanki 'Yar'uwa...!!!


 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE 

*KI SANI KE  MAI TSADACE*

A wannan zamani da Muka Tsinci kawunanmu ciki, Mace wacce ta kame kanta daga Aikata Alfasha da nesantar Shiga ta Bayyana Tsiraici, da qin Kula Samarin Banza bisa Hanya, ita ake wa Kallon Mace mai Girman Kai.

To Duk irin Abinda Al'ummah za su ce a kanki Matukar kin kiyaye Dokokin ALLAH, da yin koyi da Mata Salihan bayi na Zamanin Manzon Allah (SAWW), Karki ta6a Damuwa, Duk mai Kaunarki da Gaskiya to yabi Tsarin Neman Aure yadda Addini ya Shar'anta domin ke Ma'abociyar Tsadace. 

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post