Gamayyar ƴan jaridu masu kafofin yaɗa labarai a yanar gizo sun kafa ƙungiya (AOJF)!!

 


[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ] 


Sabon Shafin gamayyar kungiyar Yan Jaridu masu ta'ammuli da kafafen Sada zumunta na zamani wato, "AREWA ONLINE JOURNALIST FORUM kenan.


ku shiga nan kuyi Following Shafin mu, 


👇Arewa Online Journalist Forumumrumorum/ 


"AREWA ONLINE JOURNALIST FORUM" sabuwar qungiya ce, wacce gwamnati tarayya ta rattaba wa hannu domin samar da ita,


Haka zalika wannan Qungiya mai Albarka zata cigaba da haɗe kawunan ƴan jaridun Arewa da kuma nema masu mafita tare da ingantaccen ƴanci na gudanar da Aiyyukansu a kafafen sadarwa cikin kwanciyar Hankali ba tare da karya dokar kasa ba, 


Babban manufar kafa Wannan kungiya ta "Arewa Online Journalist Forum "ita ce, kawo karshen Baragurbin Shafuka masu yada labarun karya, tare da samar da ingantaccen tsari na aikin Jarida dede da zamani,


Daga ƙarshe, muna Roƙon Allah Ubangiji ya bamu sa,a da nasara don mu gudanar da Ayyukan mu cikin gaskiya da tsari. Ameen

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post