Fulani sune malamai, sune sarakuna kuma sune yan siyasa, kuma sune yan boko...!

 



[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]


Amman duk ance kada akira su da fulani, sai dai hau,sawa ko hausa fulani


amman kuma batagarin da ake samu a acikin Hau,sa fulani, ance dole sai an kirasu da fulani, maimakon Hausa fulani


Tsakaninka da Allah anyi adalci anan??


abunda BPC Fulani take kira shine Daidaito da adalci


Ba yadda za'ayi, kace ana raba kan al'ummah idan aka danganata wani Sarki, ko babban malamin addinin musulunci ko shugaban kasa da fulani


sai dai a kirashi da ba,haushe ko kuma hausa fulani


amman su wadannan malaman na fulani ko shugabannin kasa ko yan siyasa ko yan boko wadanda suka fito daga cikin Tsatson fulani


idan kuna son ku zagesu maimakon ku zagesu a matsayinsu na hau,sawan da kuka mayar dasu


sai ku fara mayar dasu fulani, sannan ku zagesu

  indai da gaske hadin kai kuke kira, miyasa idan zaku zag¡ ko  fadi aibin wani shugaba, wanda asalinsa fulani ne, amman kuna kiransa da bahaushe, baku iya zag¡nsa yana ba,hau,shen,sa  kamar yadda kuka mayar dashi, tunda ya zama wano abu,  


  sai kun fara cire masa rigar hau,sawan da kuka saka masa, ku mayar dashi fulani, sannan ku zageshi?  


     wannan tambayar wlh bakuda amsarta


Misali shugaban kasa buhari ko Sardauna, kunce ai Hau,sawa ne ko hau,sa fulani


a kullum zaku fadi alherin Sardauna ko shugaban kasa buhari, kuna kiransa da ba,hau,she   ko  hau,sa fulani


amman  duk ranar da zaku zag¡  SARDAUNA ko Shugaban kasa buhari


sai kun fara mayar da shi fulaninsa, sannan sai ku zage shi


Wannan siyasar Tunani ce fa taku muka ce bazamu karba ba


TAYA ZA'A SAMU HADINKAI TO?


idan hadin kai akeso, to indai duk wani bafulatanin da ya kawo alheri to ya zama ba,hau,she ko hau,sa fulani


to tabbas, idan bafulatani ya kawo sharr¡ ko aibi ko yayi laifi, to ya zama wajibi a kirashi da ba,hau,she ko Hau,sa fulani


wannan fa shine manufarmu


daga BPC FULANI


#Labari  #Fulani #kano #hausa #Hausawa #fulanibraids  #zariawedding

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post