Daga Office din jagora sayyed zakzaky (h)

 In the name of Allah, the Beneficent, the Merciful


يَا أَيَّتُهَا النَّفْسُ الْمُطْمَئِنَّةُ ارْجِعِي إِلَى رَبِّكِ رَاضِيَةً مَرْضِيَّةً فَادْخُلِي فِي عِبَادِي وَادْخُلِي جَنَّتِي.


صدق الله العلي العظيم 


إنا لله وإنا إليه راجعون 


It is with deep sorrow that we receive the passing of Ayatollah Uzma Sayyed Sadiq Hussaini Rouhani (Rahimahullah).


We offers heartfelt condolences to Imam Mahdi (AS), leader of the Muslims, Sayyed Khamene'i (H), his family members, clerical establishment, and the seminary that has lost of one of its biggest pillars who devoted his entire life serving the course of Ahlul Bayt (AS). 


May Allah envelope the soul of the deceased with His mercy. May Jannatul Firdausi be his final abode. May Allah give his beloved family and followers the fortitude to bear this irreparable loss. 


Inna lillah wa inna ilaihi raji'in 


@SzakzakyOffice

#Alfatiha 

17/12/2022


Hausa: 


Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai. 


يَا أَيَّتُهَا النَّفْسُ الْمُطْمَئِنَّةُ ارْجِعِي إِلَى رَبِّكِ رَاضِيَةً مَرْضِيَّةً فَادْخُلِي فِي عِبَادِي وَادْخُلِي جَنَّتِي.


صدق الله العلي العظيم 


إنا لله وإنا إليه راجعون 


Cikin tsananin bakin ciki da alhini muka samu labarin rasuwar Ayatullah Uzma Sayyed Sadiq Hussaini Rouhani (Rahimahullah).

 

Muna mika sakon ta'aziyya ga Imam Mahdi (AS), Shugaban musulmai Sayyed Ali Khamenei (H), Iyalansa masu girma da Maraji'ai sannan da makarantar hauza wacce ta rasa daya daga cikin ginshikan ta, wanda ya shafe rayuwarsa mai albarka yana hidimtawa ilimomin Ahlul Baiti (AS), da dukkan muminai cikin wannan babban rashi.


Allah Madaukakin Sarki ya saukar da rahamarsa ga wannan marigayin mai daraja, ya sanya Aljanna ta zamanto ita ce makomarsa ta har abada, sannan kuma ya ba wa iyalai da masoyansa hakurin wannan rashi. 


Inna lillah wa inna ilaihi raji’un!!!


@


SzakzakyOffice

#Alfatiha  

17/12/2022

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post