Da Dumi-Duminsa:- Babban Bankin Nigeria CBN Yayi Amai Ya Lashe, Akan Kara Adadin Kudin Da Za'a Cirewa Kash , Daga Dubu 20,000 Zuwa..!!



 Babban bankin Najeriya CBN, ya yi amai ya lashe kan matakinsa na kayyade yawan kudaɗen da za a dinga cirewa daga bankuna a


A wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba, CBN ya ce a yanzu daidaikun mutane za su iya cire kudi har naira 500,000 yayin da kamfanoni kuma za su iya cire naira miliyan biyar duk mako.


Wannan sabon matakin na CBN na zuwa ne kwana 15 bayan fitar da dokar farko da ta kayyade yawan kudaden da mutane za su iya cirewa daga bankunan a duk sati.


Tun da farkon CBN ya ce daiɗaikun mutane za su iya cire naira 100,000 ne su kuma kamfanoni za su cire naira 500,00 ne kawai a


Tun da farkon CBN ya ce daiɗaikun mutane za su iya cire naira 100,000 ne su kuma kamfanoni za su cire naira 500,00 ne kawai a duk mako.



Sanarwar ta ce: "Wannan umarnin ya shafe na baya da ak fitar ranar 6 ga watan Disamban 2022, kuma zai fara aiki ne a kasar daga ranar 9 ga watan Janairun 2


Madogara:- BBC HAUSA

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post