MUGUN CIYO:- Pneumonia, A Hausance "Ciyon Sanyi" Yana Saurin Lahanta Huhu [Suhe]]..!



Daga: Arrida Chemist💊Shinkafi



Pneumonia: wani ciwone dake kama manya da yara wanda ciwon yanada hadarin gaske sosai mafiyawancimu hausawa idan yakamamu se mutayin treatment a gida bayan hakan yanada matukar illah ga rayuwarmu musamman idan mutun besan abunda kedamuwar shiba yatayin ciwo daban magani daban


ILLAR YIN TREATMENT A GIDA


1.shan maganin gargajiya musamman idan kinada ko kanada pneumonia Sai ka yawaita shan maganin gargajiya kana tunanin ko ciwon daji ne gareka ko dan sabara sai  kata shan maganin gargajiya karshe ze iya taba maka anta kokuma koda (kidney)

Ba munce ba'a shan maganin gargajiya ba kyau ba, Amma kasan mike damunka kafin kasha maganin


2.yawan shan jike jike barkatai yanasa ciwon zuciya me hadari



3.yawan yin suraci da ruwan zafi shima yanada illa matuka idan har bakasan abunda ke damunkaba


4.saka magani a garwashi kana shaka yanada illlah


5.idan baka da lafiya ayi gagawar ganin likita

Shine mafita


YANDA ZAKA/KI GANE KINADAUKEDA PNEUMONIA


1.cough -tari sosai

2.fever- zafin jiki

3.fast breathing -yin numfashi da sauri

4.short breath- dannewar numfashi

5.fast heart beat

6.felling bery tired- yawan gajiya

7.neausia and vomiting- tashin zuciya ko Amai

8.chest pain- Ciwon Qirji

9.shaking teeth- zanzanar haba

da sauransu 



Da kaga ko kinga haka ayi gagawar ganin likita


ABUNDA KE KAWO CIWON


1.infection

2.fungal

3.fungi

4.viral pneumonia

5.lung abscess

6.cancer

7.asthma

8.heart disease

9.smoking

10.germ

se akiyaye


AMFANIN GANIN LIKITA



1.x.ray

2.pneumonia vaccine

3.blood test

4.urine test

5.sputum test

Anan idan yabawa mutun test ze nuna matsalarsa inma har ba pneumonia bace


Pneumonia treatment


1.respiratory therapy

2.oxygen thererpy

3.antibiotics iv

4.vaccine

5.aspiratory therapy


KARIYA DAGA PNEUMONIA


1.if smoke quit

2.wash your hand regular with soap and water

3.cover your cough sneezing and disposed of used tissues prompty

You can also lower your chances of getting

pneumonia by staying away from people who

have a cold, measles, or chickenpox. You may

get pneumonia after you have one of these

illnesses. Wash your hands often. This helps

prevent the spread of viruses and bacteria that

may cause pneumonia.


Allah yabamu lfy Ilaheee

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post