BIDIYO:-ANYI GANGAMIN NUNA GOYON BAYA GA HAJ. TALE BAGHIROV A NIGERIA_ Abs Channel Tv'Yan uwa a nigeria sun gabatar da gangamin na musamman na nuna goyon baya ga Haj Baghirov dan kasar Azerbaijan wanda hukumomi ke tsare da shi bisa zalunci. 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post