Yadda garumin mauludi yagudana a da'irar roni wanda yan halqar rasulul akram tashirya a daren yau juma'a 25/11/2022 wanda yayi daida 1/jimadah auwal/1444h.

 


@_Ma'asuma Tv Nigeria News Update



Yan uwa musulmi almajiran sayyid ibrahim yaqub al zakzaky na da'irar roni harkar rasulul akram tashirya garumin mauludi fiyayyen halitta abbi muhammadu (sww).


Mauludin anfarashine misalin karfe 9:25pm wadda adai dai wannan lokacin ne akafara gudanar dashi mauludin abinda akafara dai da farko shine bude taro da addu'a wanda malam kabiru akarami yayi cikin addu'ar tasa abuqaci ayiwa  annabi salati da iyalan gidansa tsarkaka sannan yaroqi yan uwa akarantawata su sayyd (h) fatiha da dai  sauran addu'o'i bayan yakammala addu'ar sai aka yimana karatun al qur'ani mai girma wanda malama khajat M Bala tagudanar.



Bayan an kammala karatun al qur'ani mai girma abu na gaba da akayi shine faritin girmamawa ga manzon Allah (s a w) wanda yan madarasatul fudiyyah roni sukayi yan faritin sunfutone kamar yadda suka saba fitowa akowani mauludi daza'ayi sunfuto cikin tsari suntaho tun daga gidan malamin tahafeezul qur'an wato mlm bala sukabiyo tacikin anguwar nasarawa suka shigo cikin anguwar 6alle inda anan ake gudanar da program din suka shiga cikin filin progran suka taka faretin girmama manzon allah (s  a w) nan da nan yan uwa da sauran yan gari sukayita hanqoran shigowa wajan program din saboda sukalli faretin da yan fudiyyar suke takawa manzon allah (s a w).


Bayan an kammala faretin girmamawa ga manzon allah sai matashiyar sha'irarmu marya sa'id (maam) ita aka miqawa abun magana tafara rerawa ma,aikin allah baituka tana ta zubo baitukan yabon manzon allah bayan nan kuma sai ENG Hafiz Nura Al ja'afaree shima yakarba ya rera baitukan na yabon manzon allah wanda ita qasidar da yayi ta halqarce ma wadda sukayi don murnar zuwa wannan rana ta hai haihuwa fiyayyen kalitta.


Bayan ya kammala sai aka miqa abun magana zuwa malm hassan kwanyawa yayimana jawabi akan rayuwar manzon allah (s a w) tundaga yarinta harzuwa wafatinsa da kuma mu'amalarsa da al umma musulmi dama wannda ba musulmiba.


farko malamin yafara da yin godiya ga allah (st) daya aramana lokaci yakumabu damar hartar  wannan guri mai dunbin tarun al'barka yakuma jinjiwa wansuka shirya wannan mauludi dakuma yiwa wadanda suka halarci wannan giru godiya dama wanda yanada niya amma bai samu damar halartaba sannan yaqara da nuna cewa wannan lokaci ne na farin ciki da alfari dakuma nuna jindadi akan cewa mune alhlul muhammadiyyah acikin jawabinsa yake cewa mu alhlul muhammadiyyah allah ayayima ni'imomi daban daban daban yake cewa ni'ima tafarko shine yin imani yake cewa shi imani ilimi bayasa mutum yayi imani karatu bayasa mutum yayi imani sai wanda allah yazaba yabashi.


Yakcewa manzon allah ya fuskanci dukkanin mutanen daya tadda da kyawawan dabi'o'i tunkafin allah yacewa manzon allah wa innaka la'ala kuqin azeem dabi unsa masu  kyaune sannan ackin jawabin nasa yake cewa shi manzon allah yarinki dukkan al'umma da kyawawan dabiu abin koyi shiyasa allah(st) yakecewa cikin littafinsa mai tsaki (laqad kana lakum fi rasulullahi uswatun hasana idan yaita  kawomana misalai irin wannan aqashedai yakarda cewa wannan maulidi da ake shirwawa allah yabawa masu shiryashi ladan abinda sukeyi a duk shekara  damasu halarta.


bayan yakammala sai aka kira Babban baqo mai jawabi wanda shine malm jamilu al qadiri roni wanda shidin dan ashabulkahafi dalibin sheik abduljabbar nasiru kabara malam yafarda nuna godiya da allah (st) daya daya samar damu sannan yayimu mutane yakuma sayyamu masu imani sannan yara yiwa allah godiya bisa babbar baiwa dayayi garemu tazama masoyan manzon allah yakecewa duk wanda yazo girinnan yazone saboda nuna soyayyarsa ga manzon  allah cikin jawabinsa yakara da cewa sanin kanmu ne duk wanda yataso yatasone yaga anayin  maulidi yakecwa malamai nata bawa maulidi fassara daban daban wasu suce sunnane wasu suce mustahabine wasu suce bidiane yake cewa acikin jawabinsa idan muka dubama shi maulidi umarnine  dalili kuwa shine idan muka hadu anan muna yin murnane da haihuwar manzon allah kamar fadin allah (st) yake  fada  ta harshen annabisa (qul bi fadlullahi wabi rahamati wabi zalika fal yafrahun) da falalar allah dakuma rahamarsa al umma suyi farin ciki da sauranau inda aqarshe yakwjan hankalin  matasa akan autashi sunemi ilimi dan yanzu mu shigi lokacinda ake wulaqata manzon allah da hadisab karya yakecewa kamar hadin dayake nuna manzon allah yana fitari a tsaye irarensu duk na karyane bada manzon allah sukeba yabamu shawara akan idan ankawo hadisi karmu duba waye yakawo hadisin wanda zamu duba wa hadisin kemagana aknshi yayi addu'a yamiqa abun magana bayan yakammala sai aka miqa abun magana ga malm saminu yayi addu,a sai karaba kayan walima kasallami taro.


✍️Rabi'u Badamasi

25/11/2022

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post