Earlier today the leader Sheikh Ibraheem Zakzaky meets Igbo Community at his residence in Abuja.

 


Earlier today the leader  Sheikh Ibraheem Zakzaky meets Igbo Community at his residence in Abuja. The participants are from various Igbo extraction from around Nigeria.

Issues ranging from peaceful coexistence, religious tolerance and brotherhood among others are discussed in the meeting. Among the participants a brother accepted Islam and opt to be addressed as Musa henceforth. Another participant, a sister who delivered a baby recently brought the baby to the Sheikh for prayers and naming, the Sheikh recited Khutbah and named the baby. He presented them with some expressive gifts.

Hausa: 

Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya gana da ‘yan kabilar Igbo a gidansa da ke Abuja. Yan kabilar ta Ibo sun fito ne daga sassa daban-daban na Najeriya.

An tattauna batutuwan da suka shafi zaman lafiya da juna da 'yan uwantaka.

Daga cikin maziyartan  wani ya karbi addinin Musulunci kuma ya zabi a sanya masa suna Musa. Haka kuma Wata ’yar’uwa da ta haihu kwanan nan ta kawo Jinjirin inda Jagora (H) yayi masa addu'a da khutba sannan ya masa suna (Mahdi), a karshe  ya karramasu da wasu kyaututtuka. 

@Szakzakyoffice 

19/11/2022

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post