CUTA DA MAGANI:- Illar Shan Paracetamol (p c m). Ba a kan kan,idaba






Tab paracetamol 500mg BP


Inj paracetamol 300mg/ml


Syrup paracetamol  125mg/5mls


Drop paracetamol 60/1drop


Da yawan gaske wannan magani da ake gani a sama na haifar da dinbin matsaloli lokacin da muke anfani dashi,lokacin da muke tunani baida wata illa lokacin da muke daukan sa ba wani magani ba,

Acetyminophene ne daga cikin analgesic wadanda suke da hypersensitivity reactions,

Banbarar paracetamol,bayar da paracetamol ga wandanda Basu Dave abawa ba na haifar da matsalar da sai bayan shekarun a iya Gane illar

Kubar bayar da kwayoyin paracetamol na manya ga Yara yan kasa da shekara 5

Ku Dena bayar da kwayoyin paracetamol ga Yara yan kasa da shekara 5 
Domin Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram 👇👇


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post